Gwamnan Akwa Ibom ya kori kwamishinonin da suka tarbi Akpabio byAshafa Murnai August 8, 2018 0 Magoya bayan Akpabio sun cika filin jirgin domin yi masa lale marhabin.