Cutar Coronavirus, Bayan Dagewa Da Addu’a, Sai Mutane Sun Yi Da Gaske Wajen Bin Ka’idojin Kare Kai, daga Mustapha Soron Dinki
Duk abinda yaci yaki cinyewa, maganinsa Allah. Wannan itace akida ta mu'uminai, rayuwar duniya tana tsakanin farin ciki da bakin ...