Sojoji sun kashe Boko Haram shida, sun ceto mutane 33 byAshafa Murnai June 28, 2018 An kakkabe Boko Haram din ne da cikin dazukan Damboa da Bama, cikin jihar Barno.