A KWANA CIKIN SHIRI: Gagarimar annoba da tafi Korona bala’i na nan darkakowa – gargaɗin WHO
Ya zama dole gwamnatocin duniya su mike tsaye domin tsara hanyoyin samun kariya musamman a wannan lokaci da muke ciki.
Ya zama dole gwamnatocin duniya su mike tsaye domin tsara hanyoyin samun kariya musamman a wannan lokaci da muke ciki.
WHO ta bayyana cewa yawan zubar jini matsala ce da mata kan yi fama da shi