An yi jana’izan Marigayi Talban Zazzau Iya-Pate a Zariya byMohammed Lere January 1, 2021 0 An gudanar da jana'izan su bayan sallar Juma'a a babban masallacin juma'a dake Zariya.