Kowace jami’a ta kafa Askarawan Korona – Ganduje
Ya mika godiyarsa ga masu makarantu masu zaman kansu kan yadda suke kokarin taimakawa gwamnati wajen kiyaye dokar Korona.