BINCIKEN ‘Pandora Papers’: Yadda tsohuwar minista Stella Oduah ta siye gidajen naira biliyan 5 kuɗi hannu a birnin Landan
Stella Oduah ba boyayya bace a Najeriya musamman idan batu ake na tafka harkalla da wafce kuɗaden gwamnati.
Stella Oduah ba boyayya bace a Najeriya musamman idan batu ake na tafka harkalla da wafce kuɗaden gwamnati.
A wanke tas a hefikwatar jam'iyyar a Abuja sannan aka yi mata maraba da zuwa.