2018: An haifi jarirai 20,210 ranar 1 Ga Sabuwar Shekara a Najeriya -UNICEF
UNICEF ta ce akalla an haifi jarirai kusan 360,000 a ranar sabuwar shekara ta 2018, jiya Litinin kenan a duniya.