Marasa ilimin Boko sun kai miliyan 60 a Najeriya – Ma’aikatar Ilimi byAshafa Murnai April 19, 2019 0 Ya nuna rashin jin dadin yadda rashinn ilimin zamani ya yi wa matasa katutu da manya.