Tilas APC ta kammala zabukan fidda-gwani a ranar 7 Ga Oktoba – INEC
Ranar 2 Ga Nuwamba kuma za ta rufe karbar fom din zababbun ‘yan takarar gwamna da na majalisar jihohi.