JNI ta karyata tuggun danganta Pantami da kisan Yakowa, ta ce a binciki ‘yan tuggun
JNI ta yi wa jami'an tsaro tsokacin cewa su gaggauta binciken salsala da tushen da kwafen takardar ya fito.