SHUGABANNI A KAN SIKELI: ‘Yan Najeriya sun yi amanna cewa cin rashawa ya fi muni a zamanin mulkin Obasanjo, fiye da mulkin ‘Yar’Adua, Jonathan da Buhari
A shekarar Shugaba Buhari ta biyu, wato cikin 2016, Najeriya ta samu maki 26.6. a cikin shekaru biyar na mulkin ...