Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa mata 22,962 sama da naira miliyan 200 a jihar Jigawa
Ya ce sharadin samun wannan tallafin ya hada da saka yara a makarantun gwamnati da ziyartan asibiti a kai-akai.