Majalisar Zartaswa ta ware naira biliyan 8.8 don bunkasa noman rani a Kano da samar da ruwa a Barno
Kamfanin Dantata and Sawoe ne aka bai wa kwangilar, tun cikin 2006 a kan yarjejeniyar kammalawa cikin shekaru biyu