Shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Kaduna ya angwance
Bayan nasara da Nasir El-Rufai yayi a zaben 2019, sai ya nada Mohammed Sani shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar Kaduna.