Yadda Andrew Yakubu jidi dala miliyan 9,772,800 ya kimshe a gidan sa – Mai gabatar da shaida byAshafa Murnai May 11, 2018 An daga sauraren shari’ar zuwa ranar 3 Ga Yuli, 2018.