USAID ta tallafa wa asibitoci 169 a jihar Kogi byAisha Yusufu August 1, 2018 0 hukumar ta horar da ma’aikatan asibitocin 2000 domin inganta aiyukkan da suke yi.