‘Yan bindiga sun bindige ‘yan sanda 7 a Abuja byMohammed Lere July 3, 2018 0 Wasu da ba asan ko su waye bane sun bindige 'yan sanda bakwai a Unguwar Galadimawa dake Abuja.