‘Yan bindiga sun bindige ‘yan sanda 7 a Abuja

0

Wasu da ba asan ko su waye bane sun bindige ‘yan sanda bakwai a Unguwar Galadimawa dake Abuja.

Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya, Sadiq Bello ne ya tabbatar wa PREMIUM TIMES haka ranar Talata.

Sannan kuma ya ce kakakin ‘yan sandan Abuja zai sanar wa manema labarai cikakken abin da ya faru.

Share.

game da Author