‘Yan bindiga sun kasahe mutane 11 a Filato byMohammed Lere November 8, 2017 0 Har yanzu babu wata kungiya da ta fito ta ce ita ta aikata wannan mummunar aiki.