Kotu ta raba auren magidancin da sai ya ba matarsa cin hanci kafin ta yarda ya kwana da ita byAisha Yusufu July 11, 2019 0 Risikat ta roki kotu da kada ta raba auren domin har yanzu tana son mijinta.