MAJALISAR ADAMAWA: PDP ta lashe kujeru 13, APC 11 byAshafa Murnai March 26, 2019 0 Kujerun da PDP ta yi nasara, sun hada na Demba, Gombi, Guyuk, Uba/Gaya, Hong da Jada/Mbulo.