MATAWALLE: Za a aza tubalin gina alkaryar ‘RUGA’ a ranar bukin cika na kwanaki 100
Sakataren gwamnatin jihar Bala Maru ya sanar da haka ranar Litini da yake zantawa da manema labarai a garin Gusau.