Najeriya ta zargi Switzerland da masaniya kan kudaden da Abacha ya kimshe a kasar
Onyeama ya fassara matakan da kasar Switzerland ta dauka a matsayin fashi da makami ne karara da rana tsaka.