Kungiyar Likitoci ta Kasa ta kirkiro baji don bambamta kwararrun likitoci da baragurbi cikin su byAisha Yusufu March 22, 2018 Mike Ogirima ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai.