CANJARAS: Barcelona ta buga kunnen doki da Madrid
Real Madrid ta kusa kwance wa Barcelona zani a Kasuwa a lokutta da yawa a lokacin da ake wannan gwabzawa.