Mun ba Osinbajo kwanaki 10 ya kama Nnamdi Kanu- Kungiyar Matasan Arewa byMohammed Lere July 29, 2017 0 Majalisar matasan ta ce idan ya fi karfin gwamnati su bai fi karfin su ba.