ZAMFARA: Mahara sun sace ’yan sandan mobal biyar, bayan sun bindige daya byAshafa Murnai March 22, 2019 Wannan al’amari ya faru ne a Karamar Hukumar Anka, a ranar Laraba da ta gabata.