RASHIN TSARO – Abuja ta zama matattarar batagari da masu sace mutane – Dan majalisa
Dan majalisar ya koka da yadda makarantun boko musamman makarantun firamare da sakandare ke fama da rashin kwararrun malamai.

Ya yi kira ga mutane da su mara wa 'yan sanda baya.