Mahara sun kashe mutane 8 a Birnin Gwari byAshafa Murnai April 30, 2018 0 Maharan sun kutsa a cikin dajin da mahaka ma’adinan ke aiki can kusa da tsohon garin Birnin Gwari.