‘Yan bindigar Katsina sun sake damka wa Gwamna Masari mutane 30 byAshafa Murnai September 16, 2019 Jiya lahadi ne suka kai wa Gwamna Masari wadanda suka saki din har cikin Gidan Gwamnati.