SANKARAU: Mutane takwas sun rasu a jihar Katsina byAisha Yusufu March 19, 2018 Suleiman ya ce maza biyar da mata uku ne suka rasu sannan a tsakanin ranakun Litini zuwa Juma’a.