Shugaban karamar hukuma ya biya wa dalibai 500 kudin jarabawa byAisha Yusufu October 1, 2019 Ya yi kira ga duk yaran da gwamnati ta dauki nauyun su da su maida hankali wajen karatunsu.