Hisba ta kama matasa 53 da ke ta’ammali da muggan kwayoyi a Kano
Binciken da aka gudanar ya nuna cewa wannan shine karon farko da wadannan matasa ke aikata irin wannan laifi.