Tun muna yara muke cudanya da turawa shi yasa Hausan mu bai nuna ba – Zahra Buhari
Gasar wanda BBC Hausa ta ke shirya wa duka shekara ya samu halarcin manyan baki ciki harda Zarra Buhari.