Fadar gwamnatin Amurka fa ta samu matsalar tabuwar hankali – Inji kasar Iran
Rouhani ya ce wannan maganar banza ne domin Khomenei ma bashi da asusun ajiya a wani bankin kasar waje.