An kama malamin Almajirai dake lalata da dalibai 10 a Sokoto byAisha Yusufu May 28, 2019 Mun kuma kama Zakariyya Sani, Umar Hassan da Hamza Sama’ila da laifin fasa shaguna mutane.