‘Yan kunar bakin wake sun tada bam a Kasuwar Kifi, Jihar Barno byMohammed Lere February 17, 2018 0 Mutane 18 ne suka rasa rayukan su inda wasu 20 suka samu raunuka dabam dabam.