NNPC ya fadi dalilin tashin farashin kananzir byMohammed Lere August 5, 2019 0 Ndamadu ya yi alwashin cewa NNPC zai ci gaba da wadatar wa kasar nan man fetur da kuma kananzir.