Sojojin da ke yaki da Boko Haram sun yi bore, sun kwace filin jirgin sama na awa biyu byAshafa Murnai August 13, 2018 Ya ce da yawa daga cikin su sun kwashe shekaru uku su na fafata yaki.