Gwamnati na binciken kantinan maganin da suka tsawwala farashin ‘Hydroxychloroquine’
An samu wasu manyan kantinan sayar da magani a Fatakwal su na sayarwa naira 50,000 abin da ya yi sama.