Ban taba fuskantar tuhumar wawurar naira bilyan 25 ba – Inji Goje byAshafa Murnai July 18, 2019 0 Batun ana neman naira bilyan 25 a hannun Goje, duk jaridu ne suka kirkiri adadin kudaden.