A gina wa masu gudun hijira gidaje, ba sansanoni ba – Zulum byAshafa Murnai January 24, 2020 0 Sai Zulum ya ce idan aka rika gina musu gidaje, hakan zai sa su rika tashi daga sansanoni.