Ana farautar ‘yan bursuna 97 bayan sun tsere wa ambaliya a gidan kurkuku
Ambaliyar wadda ta mamaye har kan bangon gidan, ta yi sanadiyyar daurarru 123 ficewa da karfin tsiya daga kurkukun.