Farashin danyen man fetur ya sake zubewa kasa, daidai lokacin da Korona ta sake darkakar Amurka byAshafa Murnai July 7, 2020 Danyen man Amurka mai suna WTI ya yi kasa daga dala 40.79 zuws dala 40 46.