Mutane 7 sun mutu a Shinkafi daga shan faten tsaki byAisha Yusufu September 26, 2017 matan, ‘ya'yanta shida da wani makwabcinsu sun mutu sannan wasu na kwance a asibiti har yanzu.