Mun yi jigilan matafiya sama da 4000 da ga filin jirgin saman Kaduna – Ethiopian Airlines byAisha Yusufu April 5, 2017 Gwamnati na kokarin ganin an bude filin jirgin kamar yadda ta yi alkawari