Arsenal ta dandana kudanta a hannun Bayern Munich da ci 10 da 2 byMohammed Lere March 7, 2017 A wasa ta biyu kuma Real Madrid ta doke Napoli na kasar Italiya da ci 3 da 1.