Faransa ba ta iya magance wa Najeriya matsalar tsaro – Macron byAshafa Murnai July 4, 2018 0 Ya ce mafita ita ce kawai Gwamnatocin Afrika su tashi tsaye su fatattaki ‘yan ta’adda kawai.