MAIMAITA ZABE: Mai Rabo ka Dauka, APCn ne ko PDP – Bi mu a nan Kai Tsaye byPremium Times Hausa March 23, 2019 0 Mutane 121,299 ne za su sake zabe a kananan Hukumomi 22 na jihar Benuwai.